Recipe of Quick Sinasir with miyan taushe & Kunun aya
by Nettie Boyd
Sinasir with miyan taushe & Kunun aya
Hello everybody, it is John, welcome to my recipe page. Today, we’re going to prepare a distinctive dish, sinasir with miyan taushe & kunun aya. It is one of my favorites. For mine, I will make it a bit tasty. This is gonna smell and look delicious.
Sinasir with miyan taushe & Kunun aya is one of the most favored of recent trending foods on earth. It is simple, it is fast, it tastes yummy. It’s enjoyed by millions daily. Sinasir with miyan taushe & Kunun aya is something that I have loved my entire life. They’re fine and they look wonderful.
To begin with this particular recipe, we have to prepare a few components. You can have sinasir with miyan taushe & kunun aya using 5 ingredients and 6 steps. Here is how you can achieve it.
The ingredients needed to make Sinasir with miyan taushe & Kunun aya:
Get White rice
Make ready Yeast
Make ready Baking powder
Get Salt
Prepare Sugar
Instructions to make Sinasir with miyan taushe & Kunun aya:
Da farko zaki jika white rice dinki overnight,sai akai a niko,amma kada a cika ruwa a markaden.
Ana kawo markaden na zuba yeast na rufe for 20 min,yana tashi saiki juya ki zuba sugar,baking powder sai salt kadan,saiki kuma juyawa ki barshi for 10min,
Saiki dora kaskon ki akan wuta ki zuba kullin in a low heat ki rufe da murfi,in yayi saiki cire ki zuba wani
MIYAN TAUSHE Kiwanke namanki ki dora a wuta da maggi da kayan qamshi, Albasa, inkin tabbatar yai laushi kisauke ki fere kabewa ki yanka, kiwanke kayan miyar kihada da kabewar ki dafasu insunyi laushi ki blending ko kidaka a turmi,saiki Dora mai a wuta ko fari ko ja ko mix saiki zuba kayan miyar ki akan man ki kawo dakakkiyar gyada inkinaso ki zuba kizuba namanki, kisa kayan qamshi seasoning intai kauri ki zuba ruwan sulalen inba,bu kisa ruwa iya yanda kikeson kaurin inta dahu kisaka ganye minti
Aya - Dabino - Kwakwa - Madarar gari - Ginger - Kananfari - Vanilla ko coconut and banana - YADDA AKE HADAWA - Dafarko zaki samu aya mai kyau sai ki jikata tunda safe ko kuma a kwara mata ruwan - Zafi abarta tayi 30min, sai a surfata a turmi. - Idan an surfa sai a wanketa tas asa ginger da kananfari da dibino amma sai an cire kwallayon an wanke, da kwakwa itama sai an fere bakin bayan sai ayanka kanana sai akai a markada ko a markada a bulanda.
Idan an markada sai a tace a saka madara,sugar da flavor a gauraya,sai a saka a fridge ko a zuba kankara
So that is going to wrap this up for this special food sinasir with miyan taushe & kunun aya recipe. Thanks so much for your time. I’m confident that you can make this at home. There’s gonna be more interesting food at home recipes coming up. Don’t forget to bookmark this page on your browser, and share it to your family, friends and colleague. Thanks again for reading. Go on get cooking!